Wednesday, January 31, 2024

Dangote Customers laugh with big smiles

ABOKAN CINIKI DA DILLALAI SUN YABA WA DANGOTE SABODA KARFAFA SU DA KUMA GOYON BAYA DA YAKE BA SU.

Abokan ciniki da dillalan kamfanin siminti na Dangote sun yaba wa shugaban kamfanin kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote.

Sun bayyana cewa tausayi da karamcin Dangote ne suka sanya ya tsere wa tsara a harkokin kasuwanci a Najeriya da kuma nahiyar Afirka baki daya..

Da suke bayanin a yayin bikin karrama abokan hulda da kamfanin simintin Dangote na shekarar 2023  da aka gudanar a karshen mako a Legas, abokan huldan wadanda suka fito daga ko'ina a fadin kasar nan, sun bayyana dangantakar kasuwancinsu da kamfanin Dangote a matsayin 'kyakkyawar alaka' da mai kaunar ganin abokin hulda ya cigaba.

A lokacin bikin dai an raba wa dillalai kyaututtuka masu gwabi saboda  imanin da suka yi da kamfanin siminti na Dangote ta hanyar cigaba da sayen kayayyakinsa.

Baya ga mawaka irin su Kizz Daniel da Tuface Idibia da suka cashe baki a lokacin bikin, akwai kuma wadansu fitattatun manyan Najeriya da suka halarci bikin domin taya  Dangote da abokan huldar Kamfanin murna.

Daga cikin manyan bakin da suka halarta akwai, tdohon gwamnan jihar Ekiti, Dokta Kayode Fayemi da shugaban
 kamfanin Geregu Power, Femi Otedola da kuma tsohon ministan Masana'antu da Ciniki da harkar Zuba jari, Otunba Niyi Adebayo da kuma sauran manyan baki da dama. Kamfanin Kazab Heritage ne ya samu kyautar  dillali na shekara, a yayin da kamfanin Gilbert Igweka Global Concept, ya zo na biyu, kamfanin Nwa Ado Resources Nigeria ya zo na uku.

Wadanda suka samu nasara daga yankunan kasar nan kuwa sun hada da : Kamfanin Twins Faja Enterprises, wanda ya zo na daya a yankin Legas/Ogun, sai Nwa Ado Resources Nigeria, da ya zo na daya a yankin Arewa ta tsakiya, sai kuma Abdullahi Fugu, da ya zo na daya a yankin Arewa Maso Gabas, akwai kuma Giwa Dynamis Ventures, da ya zo na daya a yankin Arewa Maso Yamma da kuma D.C.Okika Nigeria Limited, wanda ya zo na daya a yankin Kudu Maso Gabas.

A cewar shugaban kamfanin Twins Faja Nigeria Limited, Mista Wale Fajana, ' na kwashe fiye da shekara 20 ina dillancin simintin kamfanin Dangote, kuma tun daga lokacin harkar kasuwancina take habaka kamar wutar daji."

Ya bayyana cewa, ya fara harka da kamfanin Dangote ne tun kamfanin yana Apapa, kuma tun daga lokacin ' Alhaji, ya ce, shi da abokan cinikinsa sun yi matukar amfana da kamfanin siminti na Dangote a cikin shekaru masu yawa da suke hulda da shi.

Shi kuwa Alhaji Abdullahi Fugu, na A.A.Fugu &Sons, wanda yake zaune a yankin Arewa Maso Gabas na Najeriya, cewa ya yi,  ya fara hulda da kamfanin siminti na Dangote ne da karamin jari, amma saboda taimako da goyon bayan da ya samu a wurin Dangote, da kuma jami'an gudanarwar kamfanin, yanzu ya zama babban dillali na kayan kamfanin. Ya kara da cewa, "Alhaji Dangote mai karamci ne sosai, “shawarwarinsa sun taimaka wajen bunkasa kasuwancina. Kuma kamfanin ya taimaka wa dillalansa sun daukaka harkarsu, kuma ya dauki mutane aiki.  a cewar Fugu.

A nasa bangaren, shugaban kamfanin  Nwa Ado Multi Biz, Cif Akukalia Igwebuike, wanda yana cikin manyan diloli guda uku, ya alakanta nasarar da ya samu ne a kan goyon bayan da ya samu daga kamfanin Dangote, musamman Aliko Dangote, wanda ya ce ya yi kokari kwarai wajen ganin kasuwancinsa ya bunkasa, kuma a kowane lokaci yana ba shi shawara domin cigaban harkar kasuwancinsa. "Babu abin da zan ce sai godiya ga Alhaji, saboda taimakawar da ya yi wa harkar kasuwancina. Don haka na yi alkawarin kara jajircewa a wannan shekara ta 2024 domin in tashi daga matsayin na uku zuwa matsayi na gaba a cikin dillalan kamfanin."

A nata jawabin, Misis Beatricr Chinwe Okika, shugabar D.C.Okika Nigeria Ltd, wacce babbar dila ce a yankin Kudu Maso Gabas, cewa ta yi, alakarta da Dangote ta wuce ta kasuwanci, ' domin tun daga lokacin da mijina ya rasu Dangote yake taimaka mun tare da kasuwancina."

"A kowane lokaci yana kulawa da iyalina da kasuwancina, yana kuma taimakawa da kudi da bayar da taimako iri-iri domin taimaka wa iyali da kasuwancina, taimakon da Dangote yake mini ba ya kidayuwa."

A cewarta, kamfanin siminti na Dangote yana cigaba da taimaka wa duk dillalansa domin kara dankon alakarsu. Allah Ya  akbarkace shi, Ya kuma cigaba da yi masa jagora."

Shi ma Injiniya Festus Abononkhua, na kamfanin Raybale Nigeria Ltd, bayyana Dangote ya yi da cewa abokin huldar kasuwanci ne mai nagarta. 

Ya ce, da farko a matsayinsa na Injiniya har kunya yake ji a ga yana dillancin siminti, amma yanzu yana matukar alfahari da kasancewa dilalin simintin Dangote.

Ya kara da cewa, a yau da taimakon kamfanin simintin Dangote harkar kasuwancinsa ta bunkasa sosai a yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya.

Monday, January 29, 2024

Dangote Group Customers

Monday, January 8, 2024

DANGOTE GROUP NOT RAIDED BY EFCC

Dangote reacts to EFCC’s visit to its Headquarters …Says EFCC only visited and not raided head office
 
Management of Dangote Industries Limited has doused the concerns of stakeholders following the visit to its Head office in Lagos by officials of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) saying it was ready to assist the Commission in its investigations.
 
The foremost indigenous conglomerate in a statement disclosed that it received a letter from the EFCC on December 6, 2023, requesting details of all the foreign exchange allocated to it by the Central Bank of Nigeria from 2014 to the present.
 
Describing the request from EFCC as not being peculiar to Dangote Group, the Company management said’ “We understand similar letters were sent to 51 other Groups of companies requesting for same information spanning the same period.”
 
According to the statement, Dangote Group responded to the EFCC to acknowledge receipt of the letter whilst seeking clarification on the subsidiaries or companies within the Group that they required information on. It also requested additional time to compile and properly present the extensive documentation spanning ten years.
 
“However, the EFCC did not provide the clarification sought and did not honour the request for an extension, and insisted on receiving the complete set of documents within the limited timeframe.  The management of Dangote Group stated, “Despite this constraint, we assured the EFCC of our commitment to providing the information and pledged to share documents in batches as we complete the compilation.”  
 
According to Dangote Group, “On 4 January 2024, our team delivered the first batch of documents to the EFCC. However, officers of the EFCC did not accept the documents, insisting on visiting our offices to collect the same set of documents directly.
 
“Whilst our representatives were still at the EFCC’s office to deliver the documents, a team of their officers proceeded to visit our offices to demand the same documents in a manner that appeared designed to cause us unwarranted embarrassment. Worthy of note is the fact that the officials did not take any documents or files from our Head office during their visit as these were already in their office.
 
“We must emphasize that, to our knowledge, no accusations of wrongdoing have been made against any company within our Group. At present, we are only responding to a request for information to assist the EFCC with their ongoing investigation.”
 
Stating its resolve to continue to play its key role in stimulating the domestic economy, Dangote Group declared, “As a law-abiding and ethical corporate citizen, we remain committed to providing the EFCC with all necessary information and cooperation. We have already delivered the first batch of documents and are actively working to compile and submit the remaining documents, in good time, to aid their investigation.
 
“Our Group is a key contributor to the national GDP, the largest employer in the private sector, one of the largest groups listed on the Nigerian Exchange, and one of the highest taxpayers in the country. We remain steadfast in our belief in Nigeria's commitment to the rule of law and its dedication to fostering an environment conducive to investment and value creation for both local and foreign investors.”
 
The Company then called for the understanding and patience of all stakeholders and promised to inform them of any further developments.
at January 06, 2024